Jump to content

Ƴar tsaga

Daga Wiktionary

Ƴar tsaga Aska ce ‘yar ƙarama da ake amfani da ita wajen yin tsaga kamar tsagar ƙaho, ɓalli-ɓalli, tsagar fuska, tsaga ƙurji da sauransu.

Misali

[gyarawa]
  • Anyi mishi tsage da 'yar tsaga a fuska
  • Wanzami ya ɗauka 'yar tsaga.
  • Ba'a wasa da 'yar tsaga.