Jump to content

Ƴan biyu

Daga Wiktionary
(an turo daga 'yan biyu)

Ƴan biyu kalmar nanufin yaran da aka haifa Tagwaye.

Misali

[gyarawa]
  • Yaran Tanko ƴan biyu ne.
  • Ina son ƴan biyu.
  • matan yayana ta haifa ƴan biyu.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Twin
  • Larabci: توامان