Jump to content

Tagwaye

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

Taguwa itace (riga) dayace daga cikin kayan da mutane ke amfani da ita wajen rufe tsiraicinsu, akanyi ta doguwa ko guntuwa. [1][2]

Misali

[gyarawa]
  • Nasiyo taguwa jiya.
  • Naga isa da taguwata.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.55. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,57