ɓalli-ɓalli nanufin Tsaga da'akeyi a ƙirji ko bayan mutum da nufin magani ta hanyar fitar da mataccen jinin da yake kwance a wannan gurin.