Jump to content

Ɗan-ci-rani

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Ɗan-ci-rani Samfuri:errorSamfuri:Category handler Matafiyi da ke tafiya daga wani lardi zuwa wani ko tsakanin ƙasashe.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ɗan-ci-rani ya nutse a tekun maliya
  • Sani Ɗan-ci-rani ne daga yankin Sakkwato.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Migrant

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,171