Ɗan-garuwa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Ɗan-garuwa ko Mai-garuwa mutum ne dake sana'ar saida ruwa.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: water pusher

Karin magana[gyarawa]

  • "komi son a sayan ɗan-garuwa bazai bi hanyar gobara ba.
  • "ɗan-garuwa kullun burinsa dama rijiyoyi su ƙafe amma banda tasa"