Jump to content

Ɗan bankwai

Daga Wiktionary

Dan bankwai shine me sayen kifi ya soya ya sayar amma shi ba masinci bane.

Misali

[gyarawa]

Ɗan bankwai ya sayi kifi a wurin masinci.