Ɗauri
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayanau
[gyarawa]ɗauri Dauri (help·info) Samuwar baƙi da wasali da baki, ko baki da wasali da wasali. misali /kak/, /kau/.[1]
Misali
[gyarawa]- Tanko ya kau
- Au baka tafi ba?
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.