Jump to content

Ɗuwawu

Daga Wiktionary
Ɗuwawu

Ɗuwawu wannan wani sashi ne a jikin ɗan adam wanda ake amfani dashi wajen zama. A turance ana kiran su da Buttocks.[1]

Misali

[gyarawa]
  1. Ayi mai allura a ɗuwawu da safe.
  2. Ya bige a duwawu.

Manazarta

[gyarawa]