Ƙadangare
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]ƘadangareƘadangare (help·info) wata 'Yar ƙaramar dabba ce da take tafiya da ƙafa huɗu. [1]
- Suna jam'i. Ƙaɗangaru
Misalai
[gyarawa]- Ƙaɗangaren kan tulu.
- Yara suna jifan ƙaɗangare.
Karin Magana
[gyarawa]- Sai bango ya tsage Kadangare ke samun mafaka.
- Albarkacin kaza kadangare ke shan ruwan kasko
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, shekarata 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,101