Jump to content

Ƙafur

Daga Wiktionary
Sinadarin Ƙafur

Ƙafur About this soundƘafur  Wani irin sinadari mai ƙamshi, ana amfani dashi a ɗaki domin ƙamshi da makamantansu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yi amfani da ƙafur wajen koran kwari a ɗaki
  • An gauraya ƙafur da turare.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,22