Jump to content

Ƙaguwa

Daga Wiktionary
Ƙaguwa

Hausa

[gyarawa]

ƘaguwaAbout this soundƘaguwa Wata dabba ne da ake samu a kusa da ruwa mai ido kwalakwala da ƙafafuwa biyar.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ƙaguwa a cikin ramin ta.
  • Ƙaguwa ta shiga tarkon mai kamu.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,56