Jump to content

Ƙarago

Daga Wiktionary

ƙarago shine ƙuli-ƙuli ko ƙuli.

Misali

[gyarawa]
  • Nasha Koko da ƙarago
  • Munyi kwaɗo da ƙarago.