Jump to content

Ƙasa

Daga Wiktionary

Ƙasa na ɗaya daga cikin manya'manya ni'imar da Allah yayiwa bayinsa.a cikin ƙasa ne kawai zakayi shuka tafito tanan ne muke samun duk wani hatsi da mukeci da duk shukar da za'ayi dole sai acikin ƙasa.

Misali

[gyarawa]
  • wannan ƙasan tanada kyau sosai zatayi daɗin noma wallahi.