Jump to content

Ƙaura

Daga Wiktionary

Ƙaura About this soundƘaura  shi ne mutum da ke harkar daba ko farauta.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • An kashe wani kaura a wajen bishi
  • Hamza babban kaura ne a garinsu

Manazarta

[gyarawa]

Kaura abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine kayima wani mutun ba dai dai ba ko kuma yin kuskure ba bisa ka'ida ba

Misali

[gyarawa]
  • Sama'ila ya yi kaura a aikinsa.