Jump to content

Ƙididdiga

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Ƙididdiga bin diddigi domin tantancewa. misali shine "ina daga cikin wanda aka ƙididdige"

Asali

[gyarawa]

Diddigi, wato a bi kowane bayani daya bayan daya. misali: a bi diddigin bayanin.

Larabci: ‎(ƙididdiga)[1]

  • Malamin ya ƙididdige lissafin dukanshi.

Fassara

[gyarawa]
  • Faransanci:
  • Harshen Portugal:
  • Ispaniyanci:
  • Larabci:
  • Turanci: statistics

Manazarta

[gyarawa]
  1. Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 11.