Jump to content

Ƙirji

Daga Wiktionary

Ƙirji About this soundƘirji  dai ya kasance wani bangare ne na jikin ɗan adam tsakanin wuya da tantani.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ɗan wasa ya tare kwallo da ƙirji sa.
  • Tana ciwon ƙirji.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Bosom

Manazarta

[gyarawa]