Jump to content

Ƙuliƙuli

Daga Wiktionary
kulikuli da aka ƙawata

Kulikuli About this soundkulikuli  Wani irin nau'in abincine da ake haɗashi da gari,sikari, madara da makamantansu akan gasa ko a ƙyafe.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ta haɗa ƙuliƙuli.
  • Naci ƙuliƙuli da lemun kwalaba.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,22