Jump to content

Ƙullu

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

Ƙullu shine markaɗaɗɗen hatsi wanda aka markaɗashi.

Misali

[gyarawa]
  • Sunjiƙa gero zasu yi ƙullu
  • Nasiyo ƙullun koko.

fassara

  • Larabci: عجينة
  • turanci: dough