ƘwarƘwara
Appearance
Ƙwarkwara Ƙwarkwara (help·info) Ƙwarƙwara mace ce da ke zama da namiji amma ba ta kai matsayin matarsa ba ko matansa.[1]
Misalai
[gyarawa]- An baiwa waziri ƙwarƙwara bayan yaƙin.
- Sarkin yamma nada ƙwarƙwara a gidansa.
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): Cuncubine
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45