Jump to content

Ƙwarya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

ƙwarya abune da ake amfani da shi, wajen ɗiban ruwa da kuma zuba/dama Fura da dai sauran abubuwan amfani, musamman Fulani sunfi amfani da ƙwarya, da kuma mutanen kauye. [1]

Misali

[gyarawa]
  • Zan siyo kwarya domin tallar nono.
  • Ƙwarya da rufi akan gado.