ƙanƙyasa shine zaman da tsuntsaye keyi akan ƙwai bayan sunyi domin su reni 'ya'yan su dake cikin ƙwan.