ƙa'ida
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Ƙa'ida nanufin wata doka wacce aka tabbatar da ita cikin tsarin gudanar da wata gungiya ko Wata tafiyar mutane waɗanda ko mutum ɗaya.
Misali
[gyarawa]- Nasaka daga yau ƙa'ida sai nayi wanka kafin naje aiki.
- Ƙa'da ne kafin mutum ya je hajji sai anyi mishi alluran korona.
fassara
- Turanci:rike
- Larabci:قاعدة