ƙarfe

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Noun[gyarawa]

ƙarfe m, pl. ƙarafa; ƙarfuna; ƙaruffa

Pronunciation[gyarawa]

Derived terms[gyarawa]

Related terms[gyarawa]

Translations[gyarawa]

English:

French:

German:

Karin magana[gyarawa]

Ba a sa ƙarfe biyu a wuta.

Ba a yanke ƙarfe sai da ƙarfe.

Tun da zafi a kan bugi ƙarfe.