Jump to content

ƙishi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

ƙishi shine yanayi na buƙatar ruwa ko don shan ruwa.

Misali

[gyarawa]
  • Inajin ƙishin ruwa
  • jiya naji ƙishi

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: thirsty
  • Larabci:العطش