Jump to content

ƙuda

Daga Wiktionary
Ƙuda a kan hanyar

Ƙuda About this soundƘuda  Wani karamin ķwarone mai fuka-fuki wanda yake tashi yana yawan bin ruɓabɓun abu.[1]

Suna jam'i. Ƙudaje

Misali

[gyarawa]
  • Ƙudaje suna bin mushen kaza.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,66