Jump to content

ƙudurta

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

'ƙudurta shine ka nufaci wani abu aranka.

Misali

[gyarawa]
  • Sun ƙudurta daman zasu cuceni.
  • Maja ya ƙudurta zaibarmin gidan su.