ƙugu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

ƙugu gaɓace dake tsakanin ƙasan baya zuwa mazaunai.

Misali[gyarawa]

  • Ƙugun kamar zare.
  • Musa yana rike ƙugu.