Ƴan-biyu
Appearance
ana kiransu da tagwaye. kalmar na nufin yara biyu da aka haifa a tare wato suka fito daga mahaifa a lokaci guda. [1]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.