Ƴanci
Appearance
Ƴanci na nufin sukuni ko samun damar rayuwa cikin walwala ba tare da fuskantar tsangwama ba.
Misalai
[gyarawa]- Najeriya ta samu 'yancin kai.
- Na samu 'yanci a wajen aikina.
- Lado ya rasa 'yancinsa tun bayan da aka kama shi a matsayin bawa.
Karin Magana
[gyarawa]- 'Yanci ya ɗara bauta.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.