ɗan makaranta
Appearance
Hausa
[gyarawa]Turanci
[gyarawa]Student
Suna
[gyarawa]ẞan makaranta na nufin ɗalibi wato ma'aboci neman ilimi.
Misali
[gyarawa]- Ɗalibi yana kan hanyar zuwa makaranta
- Ɗalibi yana cin abinci a makaranta
Kishiya
[gyarawa]Manazarta
[gyarawa]- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 50.