A-daki-buzu
Appearance
Hausa
[gyarawa]A-daki-buzu wani nau'in kayan kiɗa ne na hausawa wanda akeyi da fatan rago ko akuya. Akan fafe gora sanan a jeme fatar a cire duk wani gashi se a ɗaura a cinya ana bugawa yana bada sauti ko amo.[1]
Misalai
[gyarawa]- Yara na kiɗa da A-daki-buzun
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN