A ɓoye
Appearance
Hausa
[gyarawa]A ɓoye na nufin duk wani abunda yake ba'afiliba wanda sai annemeshi.[1]
Misalai
[gyarawa]- Yaransu a ɓoye suke anata nemansu akamasu ba.
- Abun a ɓoye yake ba abaiyane yakeba.
- Wasu mutane sunyi laifi anata nemansu suna wani guri a ɓoye.
- Komai zakayi kayishi aɓoye saboda halin yau da gobe.