A take

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

A take ma'ana ɗaukar mataki a lokaci ɗaya batareda shawaraba.[1]

Misalai[gyarawa]

  1. daga magana kawai a take ya gaura mata mari.
  2. bana yin abu a take sainayi shawara.
  3. Kasan allah bazan yardaba atake za'abiyani kuɗina.
  4. Kai wazai iya biyan kudinnan atake sai ambincika gaskiya.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci; Immedietely

Manazarta[gyarawa]