Jump to content

Abaya

Daga Wiktionary
Mace sanye da Abaya

Abaya shine doguwar riga namata da suke sawa don yin ado.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yan mata sun wuce sanye da abaya

Manazarta

[gyarawa]