Jump to content

Abdaji

Daga Wiktionary

Abdaji na nufin harufa da wasulan Hausa duka. Wasu na ganin ba da wasula ba.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Malami na koya dalibai darasi akan abdaji

Manazarta

[gyarawa]
  1. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.