Abinci

Daga Wiktionary
Abinci a filet

Abinci Duk wani abu da ake iya ci ko sha domin samun kuzari da lafiyar jiki. Abinci ya bambanta daga Abinsha, Abinci Kuma ya zama maganin yunwa.[1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Ya rame saboda rashin abinci.
  • Yaci abinci yasha ruwa.
  • Yaci abinci yana neman ƙari.
  • Yanajin yunwa yaje sayan abinci.

A wasu harsunan[gyarawa]

English:food

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,67
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,102