Abiyo
Appearance
Abiyo Abiyo (help·info) dai ta kasance wata kalmace da ake nufin bin abu ko kuma ace kabi abu [1] [2] [3]
Misali
[gyarawa]- Ai jiya an biyo Abdul da kyar ya tsira
- Amma kasan ana biyo mutum muddin ka biyo hanyar da dare
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,66
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,62
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,69