Abokin tafiya
Appearance
Abokin-tafiya Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai wata Kalmace da take nufin mutumin da kuke tare a Koda yaushe kuma duk inda zaka je ko zeje toh kuna tare dashi[1]
Misalai
[gyarawa]- Na gamu da abokin tafiya ahanyar Maraban Jos.
- Ni da abokin-tafiya na munsauka lafiya.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Travel companion