Jump to content

Abuja

Daga Wiktionary
Birnin Abuja

AbujaAbout this soundAbuja  babban birnin tarayyar Najeriya ne wanda shugaban ƙasa ke zama da aiwatar da ayyukan mulki acikinta.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Munje Abuja yawon bude ido.

English

[gyarawa]

Capital City of Nigeria

Manazarta

[gyarawa]