Ada

Daga Wiktionary
Adda

Ada wata wuƙa ce da ake amfani da ita wajen girban hatsi kamarsu gero, dawa, kalwa da daisauransu hadda saran kuku, kalgo ceɗiya da daisauransu.[1]

Misalai[gyarawa]

  • An sari wani yaro da dada

Manazarta[gyarawa]