Adadi

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Adadi About this soundAdadi  Na nufin ƙididdiga ko gwargwadon wani abu cikan wasu kirgaggun abubuwa ko mutane da aka kididdige.[1]

Misali[gyarawa]

  • Adadin Daliban da ake bukata a kowanne aji shine mutum Arba'in.
  • Mutanen da suka halarci taron Adadin su yana da yawa.
  • Muhammad adadin kudin da'ake nema yasamu.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci:Quantity

Manazarta[gyarawa]