Adaidaita sahu
Appearance
Adaidaita sahu wani abune mai kafa uku yana da kofofin shiga guda hudu,a na tuka shi domin samun sauƙi ko saurin tafiya.[1]
- suna
Jam'i.Adaidaita sahu
Misalai
[gyarawa]- Lado na aiki da adaidaita sahu.
- Hajiya lami ta sayama ɗanta daidaita sahun.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil skinner, 1965:kamus na turanci da Hausa. ISBN978978161157. P,00