Adaki Gora
Appearance
Hausa
[gyarawa]Adaki Gorawani nau’in kayan kiɗa ne da hausawa ke yi da fatan akuya sai kuma a fafe babban gora a rufesa da fatan akuya, sannan a ɗaura shi kan tarin rairayi a rika buga shi yana bada amo.[1]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.