Adawa

Daga Wiktionary

Adawa nuna ƙin amincewa da wani abu kokuma nuna rashin goyon baya akan wani abu. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Yan adawan siyasa suna yawan rikici da juna.
  • Gaskiya inada ƴan adawa daga nazibarda wannan damar har ammin cha.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,119
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,191