Jump to content

Addaba

Daga Wiktionary

AddabaAbout this soundAddaba  wani abu ne daya dame ka, ko kuma kaida kanka ka shiga wani mawuyacin hali.[1]

Suna jam'i. Addababbu

Misali

[gyarawa]
  • Wani ɓera ya addaban aɗakina wallahi.
  • Kai wa'innan yaran wallahi adda babbu ne sun fitineni.

ENGLISH

[gyarawa]

Disturd

Manazarta

[gyarawa]