Addini

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Addini About this soundAddini  Shi ne tsarin imani da bauta tareda bin dokokin da addinin ya tsara.[1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Addinan wasu mutane a indiya sukan auri maza huɗu.
  • Jon ɗan addinin Kiristanci ne.
  • wannan shine Addinin Musulunci

Fassara

  • Turanci: religion
  • Larabci: الدين

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,146
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,226