Adiko

Daga Wiktionary
Adiko a linke

Adiko About this soundAdiko  Tufafi da'ake goge jiki dashi bayan wanka da turanci ana kiran shi da Towel.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Adiko na wanka
  • Binta ta goge jiki da adiko bayan wanka

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,193