Jump to content

Agaji

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Agaji na nufin taimakawa mai buƙata gajiyayye. [1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Ga masu bada agajin gaggawa.
  • Motan agaji tazo.
  • Kai kuzo muje gawasu mutane suna neman agajin gaggawa.
  • Allah na agazan bayinsa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,148
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,228