Agogo

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Agogo a fili na al'umma

Agogo About this soundAgogo  Wata irin na'urace dake nuna wa mutane lokaci. [1]

Suna jam'i.Agoguna

Misalai[gyarawa]

  • ƙarfe nawa agogo ya nuna
  • Akwai babban agogo a birnin landon
  • Agogon bango nake son siya

Fassara[gyarawa]

  • Turanci:Clock

Karin Magana[gyarawa]

  • Agogo sarkin aiki

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,30